liƙawa: yadda ake
Tarihi Da Falalar Husaini (Radiyallahu Anhu) A Taƙaice
An haifi Husaini (Radiyallahu Anhu) ranar biyar ga watan Sha'aban Shekara ta huɗu da hijira, dai dai da Shekara ta 625 miladiyya, a Madina...
Hukuncin Tsotsar Al’aura A Musulunci
Hukuncin tsotsar farji (cunnilingus) ko azzakari (fellatio) a Musulunci ya kasance cikin lamuran da malamai suka yi iƙhtilāf (ra’ayi daban-daban) a kai, saboda babu...
Yadda Ake Saduwar Aure A Musulunci
Yadda ake saduwa da mace (jima’i) cikin halal ya danganta da matakin aure da tsafta, kuma yana da kyau a yi da niyyar samun...
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 1934 a Unguwar Gabari...
Lalurar Rashin Jin Ƙamshi, Ko Wari (LOSS OF SMELL)
Akan sami wani kaso na mutane masu wannan matsalar ta LOSS OF SMELL wato rashin iya tantance komai ta hanci, takan kasance ko dai...
Matsayin Azumin Ashura A Wurin Ahlul Baiti (Radiyallahu Anhuma)
Daga hadisan da suka gabata, za mu fahimci cewa ranar Ashura sananniya ce tun kafin bayyanar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) kuma azumin...
Malaman Mabera A Sakkwato
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya
Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da Malam Shehu da Malam Balarabe da...
Istimna’i (Masturbation)
Istimna'i (masturbation) shi ne mutum, mace ko namiji, ya yi amfani da hannuwansa ya riƙa wasa da al'aurarsa ko kuma wani sashi na jikinsa...
Su Wanene Matasa?
Ya kamata kafin mu je ko'ina mu fara bayyana shin su wane ne matasa wato matashiya ko matashi. Akwai ra'ayoyi daga masana daban-daban game...
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina
An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur'ani tun yana yaro ƙarami. An kai shi gabas (Maiduguri)...









