liƙawa: yadda ake
Menene Hiatal Hernia?
Akwai wata tsoka mai faɗi wacce take a matsayin katangar da ta raba tsakanin ramin ƙirjin mutum (chest cavity) da ramin cikin mutum (stomach...
Abin Da Ke Jawo Jarirai Suna Shan Ruwan Haihuwa (AMNIOTIC FLUID)
Amniotic fluid ruwa ne dake zagaye da jariri a cikin mahaifa wanda ke taimakawa yaron ya sami balance ta yadda ko faɗuwa mai juna...
Daidaitacciyar Hausa (Standard Variety)
GABATARWA
Ilimin kimiyyar harshe(Linguistics) ilimi ne da ke nazarin harsuna tun daga sautuka, ginin jimla, kirar kalma, da sauransu. An raba wannan ilimi zuwa babba...
Ayyukan Ta’addancin Matasa A Kano: Aure, Yawan Haihuwa Da Tarbiyya A...
“ Ku yi auren soyayya, sannan ku auri masu haihuwa, zan yi alfahari da yawanku ranar tashin kiyama”
- Manzon Allah (SAW)
SHIMFIƊA
Tun...
Wasu Daga Dalilan Shaye-shayen Ƙwayoyi
Masu iya magana suna cewa, ruwa ba ya tsami a banza, kuma in ka ga zomo a kasuwa kai shi aka yi. Yadda iya...
Adana Harshe (LANGUAGE PRESERVATION)
GABATARWA
Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Linguistics a Turance, wanda kuma kimiyyar harshe yana...
Hukunci A Kan Sallar Juma’a Idan Ta Yi Karo Da Ranar...
GABATARWA:
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. Malamai na fiƙihu suna da saɓani a kan wannan mas’ ala kuma suna da ra’ ayi guda...
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su waɗannan kwanaki Uku (3) na...
Mai Jin Harshe Ɗaya
GABATARWA
A duk lokacin da aka ce an sami wasu al’umma kuma mazauna yanki ɗaya, sannan kuma masu magana da harshe ɗaya, dole ne a...









