liƙawa: yadda ake
Tarihin Gwani Daudu (1920-2000)
An haifi Alaramma Malam Abubakar Yunusa a shekarar 1920 a garin Tsakuwawa a ƙaramar Hukumar Miga da ke cikin Jihar Jigawa. Ana yi masa...
Manufar Makokin Husaini Da ‘Yan Shi’a Suke Yi
Baƙin ciki da kururuwa da koke-koke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta'aziyyar wanda yake kaiwa ga zagin magabata da la'antar su alhali ba su...
Taƙaitaccen Tarihin Ibrahim Yaro Yahaya (1944–1995)
Ibrahim Yaro Yahaya ya kasance mashahurin masani marubuci a fannin harshen Hausa. Yahaya ya bayar da gudunmawa wajen rubuta litattafai a ɓangaren harshe da...
Zaurancen ‘Yan Maye
Zaurancen 'yan maye wasu kalamai ne da 'yan maye suke amfani da su a tsakaninsu. Sau da yawa wasu mutane masu yin sana’a ko...
Rataye na 3: Waƙar Shan Ƙwaya ta Alhaji Dr Adamu Ɗanmaraya,...
To kar a sha ƙwaya,
Ƙwaya ko ba ta da kya,
Jama'a ku saurara.
To kar a sha ƙwaya,
Ƙwaya ko ba ta da kya,
Dubban mutanen gida,
Daji suna...
Rataye na 2: Waƙar Hana Shan Ƙwaya da Sauran Kayan Maye...
Kuma babu ƙarfi wajen mai shan ta ni na faɗi,
Domin jininsa takan tsotse ya bar tafiya.
Bacci kwa in har ya kwanta sai ya kai...
Rataye Na 1: Waƙar ‘Yar Maye Ta Ahmad Tijjani Gandu
Ahmad Tijjani Gandu
'Yar Maye 'yar maye,
'Yar maye ya kamata ki bar shaye-shaye, Shaye-shaye, Ya kamata ki bar shaye-shaye.
Amshi
'Yar uwa ki lazumci karamci kada ki...
Kumburin Mahaifa Mai Sanya Zubar Jini (ENDOMETRITIS)
Endometritis kumburin bangon mahaifa ne (endometrium) wanda yake haddasa zubar jini daga gaban mace. Zai iya kasancewa mai tsanani amma ba ya ɗaukar dogon...
Halin Da Ake Ciki Yanzu Dangane Da Allurar Tazarar Haihuwa Ga...
Akwai jita-jitar cewa an kammala gwaji ko kuma ana kan hanya wajen samar da allurar hana haihuwa ga maza. Wannan gaskiya ne cewa ana...
Illolin Shaye-Shaye
Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi suna da illoli masu ɗimbin yawa ga mashayansu. Wasu daga cikin waɗanṇan illoli kan shafi dangin mashayan da ma al'umma baki...









