liƙawa: yadda ake
Tarihin Alaramma Malam Salisu Ɗanruwantsa
An haifi Alaramma Malam Salisu ɗan Malam Ahmad ɗan Usmanu ɗan Ahmad a garin Ruwantsa. An ce asalin zuriyarsu sun fito daga ƙasar Mali,...
Haramun Ne Mata Su Halarci Husainiyya
A baya kaɗan mun kawo wasiyyar da Imamu Husaini ya yi wa mata a gab da shahadarsa har ila yau a cikin wasiyyar ya...
Yadda Ake Mandi Rice
Matso kusa ki zauna. Yau na taho muku da yadda ake yin MANDI RICE.
ABUBUWAN BUƘATA.
Shinkafa (Basmati rice).
Nama ko Kaza.
Albasa
tumatur
man...
Yadda Ake Faten Tsakin Masara
Assalamu alaikum! Barkanmu da wannan lokacin. Mun jima ba mu leƙa kichen ba. Yau dai na ce bara mu leƙa gargajiya. Dana laluba sai...
Musa Ɗanƙwairo A Gayaunar Waƙa
Makaɗa Abdu Kurna yana daga cikin makaɗa na ƙungiya; waɗanda suka yarje wa wasu mataimakansu su dinga zuwa taɓe na yin waƙa; wato gayaunar...
Tarihin Alaramma Malam Aliyu Ɗan Kadawa (1868-1998)
An haifi Malam Aliyu a zamanin Sarki Abdullahi a garin Kadawa cikin ƙaramar Hukumar Warawa da ke Jihar Kano. Hamshaƙin malamin Alƙur'ani, ma'abocin zaumunci...
Tattali da Kulawar Ɗanƙwairo da Majiɓintansa
Kamar yadda tarihin rayuwar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya tabbatar; shi mutum ne mai kula da ciyarwa da shayarwa da tufasarwa da samar da muhallai...
Tarihin Shehun Malami Muhammad Rabi’u Ɗan Tinki (1897-1959)
Malam Rabi'u ɗan Yunusa ɗan Alhasan ɗan Baru. An haife shi a garin Tinki a cikin ƙaramar hukumar Bici da ke Jihar Kano cikin...
Yadda Falalar Karatun Al-Ƙur’ani Ya Ke
Karatun ƙur'ani ibada ce babba wacce babu sama da ita; musamman in ta haɗu da ikhlasi da lura da ma'anoni da manufofin abinda ake...
Falalar Sadaƙar Mai Ƙaramin Ƙarfi
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: "Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace: "Sadaƙar dirhami ɗaya ta rigayi sadaƙar dirhami dubu...








