Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Tarihin Farfesa Abdallah Uba Adamu

1
Wannan Shi ne Farfesa Da Ya Kafa Tarihi A Duk Faɗin Najeriya. Farfesa Abdallah Uba Adamu, ɗan asalin unguwar Daneji a Kano, da ya kafa...

Fitattun Iyayen Gida Na Ɗanƙwairo A Kiɗan Fada

Bisa dukkan hasashe, ubangida a wajen Makaɗi yakan zama mutum wanda ya nuna damuwa a harkoki da al'amurran makaɗi; wataƙila kuma makaɗin nan ya...

Sauran Waɗanda Suka Yi Shahada Tare Da Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
Wani abun jan hankali shi ne sunayen waɗansu daga cikin 'ya'yan Husaini da ƙannansa waɗanda suka gamu da ajalinsu a wannan lokaci a Karbala. Waɗannan...

Waiwaye Kan Tattalin Arzikin Hausawa Na Gargajiya

0
TUNA BAYA SHI NE ROKO: WAIWAYE KAN TATTALIN ARZIKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA DAGA Kabiru Abdulkarim Kabiruabdulkarim996@gmail.com  08034510967 Da HauwaMuhammadMaikudi hawwammaikudi@gmail.com  08098191994 School of Languages, Kano State College of Education and Preliminary Studies. Takardar...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 15th August 2025

0
Huɗubar Juma'a daga Masallaci mai alfarma:21 Safar 1447 15 August 2025 Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin Abdul-Aziz Badila Mai fassara: Dr. Usman Muhammad Ahmad Shugaban sashi: Dr....

Yadda Falalar Karanta Amanar Rasulu Take

0
An karɓo daga abu Mas'ud Albadri (Radiyallahu Anhu) haƙiƙa Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; "Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Baƙara a...

Sauya Akalar Kiɗan Gado Zuwa Na Fada Da Na Game-Gari

Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun tun yana cikin aiwatar da kiɗa na Gayauna; wato tun kafin a naɗa shi Sarautar Sarkin Kiɗan Sarkin Maradun yake...

Bayanin Manyan Malaman Sunna A Kan Matsayin Sayyidina Husaini (RA) Da...

0
Haƙiƙa Sayyidina Husaini (Radiyallahu Anhu) yana da maɗaukakiyar daraja da alfarma a zukatan dukkan musulmi na ƙwarai musamman ma malamai. Wannan ya sa bakinsu ya...

Sunayen Wasu Kayan Abinci Da Itatuwa Da Turanci

0
Mu san sunayen turanci na wasu kayan abinci da itatuwa waɗanda muke yawan mu'amala da su, domin masu binciken amfaninsu ga lafiyar jiki. 1 -...

Abubuwan Da Ya Kamata Mu Kiyaye Don Inganta Lafiyarmu

0
MU DAINA AIKATA WAƊANNAN HALAYEN Aikata waɗannan ɗabi'un marasa kyau ga mutum na iya jawo masa ciwon ƙoda (Nephritis) don haka in ka ji ko...