liƙawa: wikihausa
Bayanin Mafi Yawancin Kwanakin Jinin Biƙi
Shin nawa ne mafi yawancin kwanaki na jinin biƙi?
Jinin Biƙi - An karɓo daga Ummu-Salama, Allah ya yarda ita, ta ce:
"Mai jinin...
Ambaton Abin Da Ake Sanin Zuwan Jinin Al’ada Da Shi Da...
Da me ake sanin zuwan jinin Al'ada?
Jinin Al'ada - Ana sanin zuwan jinin haila ne da zubowar sa a lokacinsa;
Da kuma abin da yake...
Maimaituwar Jinin Haila A Wata Ɗaya
Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya?
Ko mai ciki tana jinin haila?
Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura...
Taƙaitaccen Tarihin Samuwar Waƙoƙin Baka a Ƙasar Hausa
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.
Daga ciki akwai ra'ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: "Al'ummar...
Abin da Bincike Ya Gano Game Da Matsalolin Aure A Ƙasar...
Wannan bincike dai ya yi ƙoƙarin binciko wasu muhimman al'amura; game da wasu matsaloli da suka addabi gidajen mafi yawan Hausawa; inda binciken ya...
Taƙaitaccen Tarihin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau
An haifi Sa'idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma'a; unguwar Bube Attajiri da ke garin...
Yadda Ma’anar Roƙo Take
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; "Sana'ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta"...
Taƙaitaccen Tarihin Kamilu Almajirin Mawaƙa
An haifi Kamilu Hussain a shekarar 1980 a ƙauyen Beta Ƙaramar Hukumar Sumaila da ke Jihar Kano a Tarayyar Nijeriya. Cikakken sunansa shi ne...
Waƙa A Matsayin Sana’a
Mawaƙa da dama sun dogara da yin waƙa wanda rayuwarsu ta dogara a kai; wannan tunani kuwa tun daga mawaƙan jiya har zuwa na...
Yabo Daga Waƙar Aminu Alan Waƙa
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken...







