Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Ire-iren Kiɗan Fiyano

0
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma'ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki...

Ra’in Bincike Hausawa

0
Hausawa na cewa, "Kowane allazi da nasa amanu". Babu shakka haka wannan batu yake, domin ko a fagen bincike, kowane akwai nasa maɗosar aikin. Wannan...

Yabo A Waƙoƙin Baka

0
Ba wannan aikin ba ne farau da yake ɗauke da yabo a cikin waƙoƙin baka na da ko na zamani; an yi ayyuka da...

Yabon Gusau A Waƙoƙin Baka

1
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami'o'in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka...

Mene Ne Shafin Blog

Blog wani shafi ne da ake buɗewa domin ilmantar da al'umma wani ilmi na daga mai shi wannan shafin; ko kuma tunasarwa a kan...

Yadda Ake Dawo Da Transfer Pin Na MTN Network Da Aka...

Wasu daga cikin masu son amfani da tsarin transfer na kuɗi a kan layinsu; amma hakan ba ya yiwuwa, sakamakon ka manta PIN ɗinka...

Yadda Ake Amfani Da Kafar Sadarwa Ta Whatsapp

Sau da yawa mutane na mu'amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da...

Yadda Ake Amfani Da Status Saver Na Whatsapp

Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing A Waya. Mafi yawancin mutane suna yawan tambaya ta cewar sun ga abu a status na wani ya...

Hukunce-Hukuncen Jinin Cuta

0
Shin ko kun san mene ne hukuncin jinin cuta? Jinin cuta ba ya hana wani abu daga abubuwan da jinin haila da na biƙi suke...

Hukunce-hukuncen Jinin Haila Da Na Biƙi

0
Mene ne yake haramta saboda jinin haila da na biƙi? Salla tana haramta saboda jinin haila da na jinin biƙi da Azumi da Ɗawafi da...