liƙawa: wikihausa
Hanyoyin Ɓarnatar Da Dukiyar Al’umma
Akwai hanyoyi da yawa da shugabanni da ma'aikata suke bi wajen ɓarnatar da dukiyoyin al'umma kuma sai Allah ya hukunta su a kansu domin...
Ɗagowa Daga Ruku’u
Ɗagowa Daga Ruku'u: Bayan kowacce gaɓa ta koma mazauninta; ya tsaya daram kar ya mayar da hannuwansa kan ƙirjinsa, wato; (Qabdu) su ne kaɗai...
Hidisai Goma Kan Hatsarin Shugabanci
Hatsarin Shugabanci: Shugabanci komai ƙanƙantarsa wani nauyi ne babba a kan wanda ya hau kansa, wanda in ba a ɗauke shi an sauke shi...
Yadda Ake Tafiya Sujudah
Tafiya Sujudah: Akwai hadisin da ya ce mai sallah ya fara ajiye gwuiwarsa kafin hannayensa. Ruwayar (wa'il ibnu hujur).
Akwai kuma hadisin da ya ce...
Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji
Ga ta nan ga ta nan ku
Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi....
Yadda Ake Dawo Da Abin Da Aka Goge A Kan Komfiyuta
Mafi yawancin dukkanin wani abu da aka goge a kan komfiyuta ba wai an goge shi ne ba gaba ɗaya; mafi yawanci yana zuwa...
Addu’o’i Domin Neman Tsari Daga Azzalumai
Addu'o'in Tsari Daga Azzalumai; An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas'ud (Radiyallahu Anhu) ya ce; Idan ɗayanku yana jin tsoron wani azzalumin shugaba sai ya...
Falalar Adalci, Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
Hadisi Na Ɗaya A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Jarir ɗan Abdullahi (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon...
Hadisai A Kan Kada A Goyi Bayan Mai Laifi
Hadisi Na Ɗaya A Kan Kada A Goyi Bayan Mai Laifi
An karɓo daga Abdullahi ɗan Umar (Radiyallahu Anhu) ya ce: Na ji Manzon Allah...
Yadda Ake Yin Tasbihi A Ruku’u
Tasbihi A Ruku'u: Mutum zai yi tasbihi a lokacin da ya yi ruku'u kamar haka; "Subahaana Rabbiyal Azim wabi hamdihi" sau uku ko kasa...








