Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Dabarun Zaman Lafiya Da Mutane

0
A tasa gudunmawar a wannan fanni, shaihun malamı Abdullahi ibn Fodiyo (R.A) ya bayyana muhimman ƙa'i'doji waɗanda in mutum ya bi su, zai iya...

Shirye-Shiryen Gidajen Rediyo A Kano Da Tasirinsu Ga Tarbiya

0
“Wanda ya mallaki bayanai, ya mallaki duniya” -Nathan Rothschild. Guglielmo Marconi, Reginal A. Fessenden da sauran waɗanda suka ba da gudumawa wurin samar da rediyo don...

Abubuwan Da Suke Hana Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

0
Wannan muhimmin abu wanda kowa yake buri, yana gamuwa da cikas da matsaloli daga ɓangarori daban-daban. A gaskiya ma dai mutane da dama masu...

Ruɗani Game Da Hanyoyin Samun Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali.

0
1. Kuɗi Waɗansu mutanen gani suke yi, ba mai more rayuwa a duniyar nan da samun natsuwa sai mai kuɗi. Shi ne kawai yake iya...

Zaman Lafiya Da Iyali

0
Allah Ta'ala ya ƙaddara rayuwar mace da namiji a tare cikin tsananin buƙatar juna; babu wanda zai iya rayuwa shi kaɗai a cikin su....

Wasu Birane Da Garuruwa Da Makarantu Da KumaTsangayu A Arewacin Najeriya

0
Akwai wasu al'amura da ke jawo karkatar makaranta ko masu neman karatun Alƙur'ani zuwa wasu larduna ko biranen fiye da karkatarsu ga wasu lardunan...

Zuwan Tajwidi Da Musabaƙa Da Tasirinsa Cikin Tsarin Tsangaya

0
Tajwidi dai ba sabon al'amari ba ne wajen ma'abota tsangaya, domin kuwa, makaranta da yawa a Maiduguri da Kano sun karɓe shi, kuma sun...

Gudunmawar Tsangayun Alƙur’ani Wajen Cigaban Al’umma

0
Za mu iya cewa tsangayun Alƙur'ani da cibiyoyin ilmin Addinin Musulunci su ne tushen wayewa a wannan nahiya ta Afrika; wadda al'ummar duniya ke...

Kayan Karatu A Tsangaya

0
Hausawa na cewa "Tun kafin a haifi uwar mai sabulu, balbela take da farinta". Makaranta Alƙur'ani sun daɗe da mallakar kayan karatu da matallafa...

Yadda Zubin Tsangaya Yake

1
Tsangaya a Arewacin Najeriya wasu gidaje ne na ƙasa da 'yan ɗakuna don kwanan almajirai. Lakkoki su ne a mafi yawan lokaci sunan da...