liƙawa: wikihausa
Matsayin Tsibbu Da ‘Yan Tsibbu A Wurin Shehu Usman Bn Fodiyo
Jagoran jaddada Musulunci a ƙasar Hausa, Shehu Usman Ɗanfodiyo a cikin rubuce-rubucensa da yawa, ya yi gargaɗi; ya tsoratar, ya kuma yanke hukunci ga...
Nau’o’in Sihiri
Da yawa akan ruɗi gardawa da jama'a da yi musu magani da Alƙur'ani; kai ko ma a yi wani aikin sharri, a ce da...
Alamomin Gane Malami Mai Sihiri Ko Matsafi
Ana iya gane ɗan tsibbu, matsafi mai sihiri ta hanyoyi kamar haka:
1- Yakan tambayi sunan mutum ko na iyayensa.
2- Yakan nemi wani abu da...
Laƙani Ta Hanyar Wuridi
Da yawan 'yan tsibbu kan yi wani adadi mai yawa na wuridi. Wanda a mafi yawan lokuta sunayen aljannu ake kira.
Kuma koda an...
Tsibbu Ta Hanyar Duba Ko Ilmin Taurari
Shi ma wannnan ba ya buƙatar wani dogon jawabi, domin kuwa duk Musulmin ƙwarai, ya san ba wanda ya san gaibu sai Ubangiji Maɗaukaki....
Aiki Kamar Yankan Wuƙa
Irin wannan na faruwa ne a lokacin da matakan haɗa asiri; ko laƙani suka nemi a aikata wasu miyagun ayyukan saɓo.
Kamar a ce...
Shin Mene Ne Tsafi Ko Sihiri?
Sihiri shi ne ƙulla yarjejeniya tsakanin matsafi da aljani, bisa sharaɗin matsafin zai aikata wasu ayyukan saɓo. Sannan aljanin ya taimaka masa ta hanyar...
Hausar Gardawa
Kasancewar tsarin tsangaya wani fage ne mai faɗi, kuma wata wayewa ce ga ma'abotanta mai zaman kanta; tsarin ya haifar da samuwar wasu lafuza...
Ƙa’idoji Da Laduban Neman Halal
Abu ne sananne ga kowa cewa addinin Musulunci bai bar komai ba, sai da ya yi tanadin yadda yake so a fahimce shi, ko...
Yadda Mutum Zai Kasance Mai Wadatar Zuci
1) Wadatuwa da abin da Allah ya ba ka.
2) Karanta rayuwar magabata na ƙwarai da gudun duniyar su, da wadatar zucinsu da koyi...






