liƙawa: wikihausa
Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?
Amsa: Shari'ah tace,"Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta".
Hujja: "Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah".
Suratul...
Idan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki...
Amsa: Likita ne kaɗai zai iya bashi amsar wannan tambayar, ta halaccin yin azumi ga wanda ke cikin irin wannan jinyar, ko haramcin hakan,...
Duk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu...
Hujja: "Ga waɗanda baza su iya azumi ba, sai su ciyar da miskinai".
Suratul Baqara aya 184.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana...
Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A...
Hujja: "Ga waɗanda zasu iya azumin amma da kyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai".
Suratul Baqara aya 184.
Domin karanta cikakken bayani akan...
Idan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na...
Amsa: Idan dogowar jinya ce, wacce take ɗaukar shekaru bata warke ba, ciyarwa zaiyi.
Hujja: "Ga waɗanda zasu iya azumin, amma da ƙyar, sai su...
Idan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin?
Amsa: Za ka ci bashi, sannan ka rama idan ka warke bayan sallah.
Hujja: "Waɗanda suke fama da rashin lafiya ko suke kan hanyar tafiya,...
Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?
Amsa: Ya hallata mutum ya ajiye azumi saboda rashin lafiya da yake fama da ita, amma kuma rashin lafiya ta kasu gida 3; akwai...
Shin Idan Mutum Yana Da Buƙatar Ƙarin Jini, Kuma Yana Azumi,...
Amsa: Idan likita yace ana iya ƙara masa, ba tare da ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi ƙarin jinin baya karya azumi,...
Shin Mai Azumi Zai Iya Ajiye Azuminsa Saboda (Minor Surgery) Ƙaramar...
Amsa: Ya hallata idan likita sahihi yace dashi, sai ya ajiye azuminsa.
Hujja: (Daarul Ifata'i Almisiriya).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Da...
Shin Zan Iya Bada Gudunwamar Jini Kuma Da Azumi A Bakina?
Amsa: Bayar da gudunwamar jini baya karya azumi, sai idan likita ne yace, mai bada gudunwamar ya ajiye azumin nasa.
Hujja: (Lajnatul Fatawa bi Majmu'il...







