Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Aure A Ƙasar Hausa

0
MA'ANAR AURE A ƘASAR HAUSA Wata yarjejeniya ce, wacce ake ƙulla ta a tsakanin namiji da mace, wacce ta dace da shari'ar musulunci. A ƙasar...

Halin Da Muke Ciki

0
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su yi...

Yadda Za a Magance Ɓallewar Jini Bayan Haihuwa

0
Malamai masana ilimin likitancin musulunci sun gano cewa cin dabino mai bauri bayan haihuwa yakan hana zubar jini. Da yawa mata sukan samu ɓallewar jini...

Matakan Kariya Daga Ciwon Hanta

0
Adadin mutane masu ɗauke da cutar hanta abin mamaki, ƙara yawaita yake duk kuwa da irin alluran riga-kafin da ake yi gami da wayarwa...

Abubuwan Da Ya Kamata A Lura Da Su Kafin A Ɗora...

0
Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haddasawa: Shekarun haihuwa (age) Nauyin...

Alamomin Shigar So 3

0
SO wata jijiya ce ko halitta ce wacce Allah (Subhanahu wata'ala) yake halitta a cikin zukatan mutane. Saboda haka, akwai abubuwa guda huɗu wanda...

Alamomin Shigar So 2

1
Akwai wasu alamomi wanda mutum ya kamata ya yi la'akari da su, saboda su ne alamomin da zai iya gane cewa ya gamu da...

Alamomin Shigar So 1

1
TSAKURE So wata tsoka ce ko jijiya ce a cikin zuciya wanda Allah yake halittar bayinsa ko ɗan Adam da ita, don haka so wata...

Abin Da Zai Faru Gobe

0
Ban san gaibu ba, amma tabbas na san abin da zai faru da ni gobe, domin kuwa yau ɗina yayar gobe ce tunda ni...

Me Za Ka Yi Idan Ka Ga Ɗan Uwanka Zai Mutu?

0
Manzon Allah S.A.W Yayi Mana Wasu Bayanai Dangane Da Mutuwa: Da farko babbar alama da za a gane kusantowar mutuwa ga mutum mai matsananciyar...