Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa

0
Wannan addu'ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa yadda zai...

Ma’anar Damokuraɗiyya

0
Ita dai damokuraɗiyya ana ganin cewa gwamnati ce wadda mutane suka zaɓe ta. Wannan ita ce fasasara mai sauƙi, amma wasu suna ƙalubalantar wannan....

Yadda Ake Sabulun Wanka Da Wanki

0
A yau za mu kawo muku yadda ake yin sabulun wanki da wanka. Sabulun wanki da wanka yana cire dauɗar jiki da na tufafi....

Tarihin Ranar Damokuraɗiyya A Najeriya

2
Alhamdulillah yau ranar damokuraɗiyya, tun lokacin da Mai girma Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana cewa duk ranar 12 ga Yuni ita ce ranar...

Matsalar Rashin Ƙarfin Mazakuta Ko Rashin Tashin Gaba Gaba Ɗaya

0
Rashin ƙarfin gaba ko rashin taɓuka abun a zo a gani ko saurin kawowa lokacin jima'i duka matsalolin na da nasaba da waɗannan ababen. Matsalar...

Ina Ba da Nono Amma Baya Isar Jaririna, Ko Kuwa Ba...

0
Ina da ƙarancin ruwan Nono Ina da ruwan nono a wadace amma baya ƙosar da yaro na, babu maiƙo Ta ya zan gane...

Yadda ake Yiwa Jarirai Hudubar Haihuwa

0
Akwai hanyoyin biyu da za a iya yiwa jarirai huduba wanda suka tabbata a suna bisa tsarin addinin musulunci kamar haka: Hanya ta farko. Yana daga...

Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin A ci Komai

2
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike akan hakan,...

Larurar Dannau [Sleep Paralysls] Da Yadda Za a Magance

0
Dannau wani yanayi ne da mutane kan samu kansu a halin bacci, yakan iya faruwa sau ɗaya ga wasu a rayuwa, yayin da wasu...

Ciwon Ciki (Stomach Pain) Da Yadda Za A Maganc Shi

0
Kowane mutum na da ciki, wanda a kusan kowane lokaci mutum kan samu ciwon ciki da ke da nau’i daban-daban. Akwai wasu nau’in ciwon...