liƙawa: wikihausa
Tarihin Dakta Alhaji Gambo Kudan
An haifi Dr. Alh Gambo a garin Kudan a ƙofar gabas a ranar 01/01/1954, sunan mahaifinsa shi ne Khalid, ya yi karatun Allo, sannan...
Yadda Za Ki Inganta Halayyarki Da Ɗabi’u Masu Kyau
A matsayinki na mace kuma uwar gida (mai zaman aure); Ya kamata ki san irin halayya da ɗabi'u masu kyau da za saba da...
Hattara Maza
Wasu lokutan mukan karanta ko mu ji labaran da kan ce wani ya mutu yayin jima'i ko yayin gasar wauta akan hakan, musamman daga...
Ra’ayin Wani Masani Game Da Tasirin Bincike A Rubutu
Wani masani na cewa zuzzurfan bincike ba shi ne abinda ke samar da kyakkyawan littafi ba. Hanyar da ka bi wajen sa binciken naka...
Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai da ɗab'i ta jihar Kano ta ayyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda ya zo na farko a gasar gajerun labarai...
Tarihin Sha’iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna "na annabi" a ranar talata 12/4/1982, ya taso a cikin...
Tarihin Salman Khan Salim
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin Mumbai, sannan kuma ɗa ne ga...
Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba:
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid
Mai Fassara:
Dr Abdullahi Yunusa Machina
Shugaban Sashi
Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗubar Masallaci Mai Alfarma
Mai Girma Sheikh Salih Bin...
Amfanin Yin Bincike A Rubutu
1) Kai kanka a matsayinka na marubuci za ka ƙaru da ilimin da ba ka sani ba.
2) Gamsar da mai karatu ta hanyar bayar...
Al’adun Hausawa Na Jiya Da Na Yau
Shi dai Malam Bahaushe a bisa tarihin da ya shuɗe, mutum ne baƙi sosai, mara tsawo, mai shafaffen hanci da faffaɗan baki. Amma dai...









