liƙawa: wikihausa
Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)
1. Watan cika ciki (Almuharram).
Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, bayan an gama bikin sallah...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba:
Sheikh Dr Saleh Usama Bn Abdullahi Alkhayyaɗ
Mai Fassara:
Dr Usman Muhammad Ahmad (Azzuhri)
Shugaban Sashi
Dr Abdurrahman Muhammad Sani YYakubu
Huɗubar Juma’a ta Masallaci Mai Alfarma 3/7/1446H
Dr....
Matsayin Sanya Baƙaƙen Kaya
'Yan shi'a suna sanya baƙaƙen kaya ranar ashura; waɗansu ma tun daga farkon watan Muharram har tsakiyar watan Safar suna fama da baƙaƙen kayan...
Addu’ar sanya sabon Kaya A Musulunci
An rawaito daga Abu Sa’eed Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance idan...
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su, a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin halayen...
Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar firamare wacce...
Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan mahaifiyar...
Tarihin Mawaƙi Labaran Adam Kudan
An haifi Labaran Adamu Shu'aibu a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko Kudan, a Ƙaramar Hukumar Kudan jihar Kaduna, ya fara karatun allo a wajen...
Kwanakin Da Mahaifa Ke Yi Kafin Ta Rufe Bayan Gama Al’ada
Kuskuren da mutane suke yi shi ne suna ɗaukar cewa mahaifar mace buɗewa take yi kuma ta zamo a wangale lokacin da take yin...
Tarihin Marigayi Nuhu Baushe Kudan
An haife shi a garin Kudan, sunan mahaifinsa shi ne malam Bala, mahaifiyar sa kuma Hassana, ya shahara wajen iya harbi, wanda waɗansu mutane...









