Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Muhimmacin Tausayi

0
Tausayi da jin ƙai su ne kyawawan ɗabi'u da suke taimakawa wajen kyautata zamantakewa a tsakanin mutane da al'umma baki ɗaya. Suna da matuƙar...

Muhimmacin Zumunta

0
Muhimmancin zumunta yana da matuƙar tasiri a rayuwar mutane da al'umma gaba ɗaya. Ga wasu daga cikin muhimmancin ta: 1. Haɗin Kai Da Fahimtar Juna. Zumunta...

Manufar Rayuwar Duniya

0
Babban abinda Ɗan Adam ya kamata ya fahimta a cikin wannan rayuwa ta duniya shi ne, dukkanin samun nasarar mutum duniyarsa da lahirarsa, ya...

Tarihin Associate Professor Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan

0
An haifi Dr. Mu'azu Sa'adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar Kaduna. Mahaifinsa Malam Adamu Muhammad (Andiyo)...

Dalilan Da Suke Sa A Yi amfani Da Ka-fi Sugar

0
Dalilan sun haɗa da: Sinadarin sugar wacce muka sani (sucrose) yana maƙalewa a haƙori kuma ya haddasa lalacewar haƙorin saboda ƙwayoyin bacteria suke cin...

Nasiha

0
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM ALKAWARIN ALLAH GASKIYA NE: Allah Maɗaukaki Ya ce:                                ...

Tarihin Garin Rigasa Da Ke Jihar Kaduna

Rigasa ƙauyen birni ne da ke karamar hukumar Igabi a yankin Kaduna ta tsakiya a cikin jihar Kaduna, Nigeria. Na kira yankin ne da...

Sinadarin Ka-Fi Sugar (Artificial Sweetners)

1
Sinadarin ka-fi-sugar shi ne ake kira “artificial sweeteners” a turance. A likitance kuwa ana kiransa “non-nutritive sweeteners” ko “non-caloric sweeteners”. Sinadarin ka-fi sugar yana...

Waƙar Baƙar Rama (Ta Haruna Uji)

0
Wanda ya yi ma masoyiyar Khadija, wacce aka fi sani da suna "Dije. A inda ya kamanta ta da suna "baƙar rama". Saboda ita...

Tsafi (Metaphysics)

0
Tsafi shi ne haɗa waɗansu 'yan dabaru (siddabaru), domin cutar da wani mutum ko dabba ta haramtacciyar hanya. Karatun tsafi yana ɓangaren “Metaphysics” a...