liƙawa: wikihausa
Yadda Alamomin Ciwon Sanyi Yake
Waɗannan su ne kaɗan daga cikin alamomin ciwon sanyi, kamar haka;
Ƙurajen gaba
Ƙaiƙayin gaba
Fitar da farin ruwa mai kauri
Jin zafi idan...
Hanyar Korar Aljanu Da Kariya Daga Dawowar Su
Kamar yadda muka sani aljani wata halitta ce da Allah ya yi ta ya kuma ɓoye ta ba za mu ganta ba; amma ita...
Azumi
MENE NE AZUMI?
Ana iya fahimtar ma'anar Azumi ta fuskoki biyu:
i. AZUMI A LUGGA
Shi ne kamewa
ii. A SHARI'ANCE: Shi ne kamewa daga barin ci ko...
Waƙar Bikin Ƙaddamar Da Manhajar WikiHausa
TAKARDA WADDA AKA GABATAR A WAJEN BIKIN ƘADDAMAR DA MANHAJAR WIKIHAUSA, RANAR ASABAR 19 GA OKTOBA, 2024, A ƊAKIN TARO NA GIDAN TARIHI NA...
Rayuwar ‘Ƴa Mace A Ƙasashen Turai Da Kuma A Musulunci
ZANGON RAYUWAR 'YA MACE A ƘASASHEN YAMMA (TURAI)
1- Mahaifiyarta in ta haifeta tana farin ciki da ita matuƙa amma fa ba wanda ya san...
Guraren Da Aljanu Suka Fi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu wajen...
Alamomin Da Ake Gane Sihiri
Ana gane sihiri daga alamomi kamar haka:
Yawan ɓacin rai ba tare da an maka laifi ba
Kasala a lokacin da ka yunƙura za ka yi...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyu
Yahudawan da wannan Sarkin King Jour II ya kawo a shekarar 1485 su ne suka zauna a wannan wuri na Afrika, a shekarar 1506 ...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Ɗaya
Babban abin da ya fara ragargaza Afrika kamar yadda muka faɗa shi ne cinikin bayi. An yi rubuce-rubuce da yawa a kan cinikin bayi...
Waƙar Ban Mutu Ba (Fati Nijar)
Mawaƙiya : Fati Nijar
G/Waƙa: Ayyaraye ga ta da rai Fati Nijar,
Ba ta mutu ba.
Jagora : Ya jama’a ga ni da rai,
Fati Nijar ban...









