Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Cutar Maƙoƙo

0
Maƙoƙo shi ne ake kira "goiter" ko "thyromegaly" a likitance. Maƙoƙo wani kumburi ne a cikin jakar sinadarin din thyroid (thyroid gland inflammation) wanda...

Cutar Damuwa (Depession)

0
Cutar damuwa (depression) cuta ce da take shafar zuciya da ƙwaƙwalwa. Mutane da yawa suna ganin cewa depression shi ne mutum ya shiga cikin...

Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Kebbi (Lardin Zuru)

0
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979) An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi ne Sarki Zuru na Biyar. Asalin...

Falalar Zama A Madina

0
An karɓo daga Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun...

Wuraren Sadawar Waƙar Baka

Makaɗan Hausa sukan sadar da waƙoƙin da suka yi bisa maƙasudai ne daban-daban gwargwadon waɗanda aka yi domin su. Waɗannan wurare da ake yin...

Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...

Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai

0
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...

Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma

0
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira daga Barno shi ne...

Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur’ani

0
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur'ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin baitul...

Fassarar Huɗubar Juma’a daga Masallaci mai Alfarma 7th February 2025

0
Mai Huɗuba: Sheikh Dr. Abdullah Awwad Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu Huɗubar Masallaci Mai Alfarma: Sheikh Dr. Abdullah Awwad...