Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu

0
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko wacce...

Yadda Ake Addu’ar Razana A Cikin Barci

1
Addu'ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ ، وَشَرِّ عِبَادِهِ ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ...

Yadda Tsiron Mahaifa Yake (UTERINE FIBROIDS)

0
Wannan wani tsiro ne dakan fito a jikin mahaifar mace inda jariri ke zama ya rayu lokacin goyon ciki. Tsiron na iya kasancewa a...

Wanene Dele Giwa?

0
(Ɗan jaridar da aka kashe ta hanyar aika masa wasiƙa mai ɗauke da bam a ciki)? Yau shekaru 37 ke nan da mutuwar ɗan...

Asalin Yadda Aka Samo Sunan Hausa Bakwai Da Banza Bakwai

0
Wasu sun san garuruwan da ake kira 'Hausa Bakwai' da 'Banza Bakwai' amma ba su san dalilin da ya sa ake kiransu da waɗannan...

Mijin Marigayiya Babi Na Uku

0
Ranar Juma'a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da wuri...

Ta’aziyyar Hauwa Ƙamshi

0
1. Rabbana Sarki Ilahu, Rabbi mai tayar da ruhu, Rabbi ga baiwarka Hauwa. 2. Babu mai tsarki ya naka, Babu mai rahama kamarka, Rabbi kai rahama ga Hauwa. 3. Babu...

Gyara Kayanka

1
Rabbana tuba nake yi, Nayi saɓo ba kaɗan ba. Na yi alƙawari gare ka, Zan yi bauta ba da ɗar ba. Dana zo shaiɗan ya ja ni, Ban yi...

Mijin Marigayiya Babi Na Biyu

0
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami  karɓa ta girmamawa a gidan kakan Khadija. Bayan sun gaisa...

Yadda Ake Addu’ar Cire Tufafi

1
بِسْمِ الله. Bismillah Da sunan Allah. Addu'ar Sanya Tufa .الْحَمْدُ لِلّهِ الذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْبَوَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْر حَوْل مِني وَلاَ قُوَّةٍ Alhamdulillahil lazi kasani hazas sauba warzuƙnihi min gairi...