Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Ƙaddamar Da Manhajar Karin Magana Challenge

Wasa Mai Ilimantarwa Cikin Harshen Hausa Mun ƙaddamar da manhajar Karin Magana Challenge, wani sabon wasan ilimi da aka ƙirƙira domin taimaka wa mutane su...

Illolin Sinadaran Samun Ƙwazo Da Kuzari

0
Energy drinks wani rukunin Lemo ne me ƙunshe da tarin sinadarai masu ƙarfin gaske da ke iya hargitsa lissafin ƙwaƙwalwa. Yana ƙunshe da sinadarai...

Tarihin Garin Gurin Gawa

0
Kamar yadda marubutan littafin 'Urban Society ' Gist da Halbert suka faɗa, kuma kamar yadda yake game da asalin ita kanta wayewar, tushen kowanne...

Waƙa Mai Taken Baƙar Sana’a

0
1. Muna godiya ga Rabbi sarki ubangiji, Da ya ba mu hankali yake ba mu lafiya. 2. Salati da sallama su duma ga Musɗafa, Da ya ƙarfafe...

Yadda Warin Jiki Yake (Body Odour)

0
Mutane da yawa suna fama da wannan matsalar ta warin jiki, duk inda suka wuce sai an toshe hanci, wasu kan warin jikin su...

Rawar Da Ƙirƙirarrar Basira Ke Takawa Wajen Ƙarfafa Tsaro Da Bunkasa...

0
Gabatarwa Kalubalolin Tsaro • A karni na ashirin da ɗaya, matsalolin tsaro sun ƙara zama masu sarkakiya. • 'Yan bindiga, ta'addanci, laifukan yanar gizo, yaɗa bayanan ƙarya,...

Labari Mai Taken Ina Za Mu Je!

0
Ina za mu je, ina ake so mu je? Gidajenmu sun zama tamkar ƙaburbura, Makarantunmu sun zama wuraren da ake farautar rayukanmu. Ya ke...

Labari Mai Taken Tsatsar Zuciya

0
Ko wane ɗa ba shi da burin da ya wuce ya samu iyaye masu ba shi kulawa, kama daga tarbiya, ilimi, ci da sha...

Waƙa Mai Taken Abokin Tafiya

0
Rabbi ban hikima basira, Baituka zan so na tsara, Kyauta aiki kan mu lura, Don mu ɗau hanya ta tsira, Duniya har ran tsayawa. 2. Zan rubutun baituka...

Yadda Aka Yi Bautar Kurmin Jakara A Kano

0
BAUTAR JAKARA Ga abinda ya zo a littafin Tarihin Kano game da Bautar Kurmin Baƙin ruwa ko a ce kurmin Jakara. Ma'abotan wannan ƙasa (Kano) waɗanda...