liƙawa: wikihausa
Waƙa Mai Taken Ladubban Tsuguno
Da sunan Rabbi mai baiwa gare mu,
Da nau’o’in ni’imta ba musawa.
2. Salati da sallama ga Rasulu Ɗaha,
Da ya ceto mu bin...
Tarihin Marubuci Nasiru Garba Ahmad
Assalamu alaikum.
Sunana Nasiru Ahmad Garba. A lokacin karatu sunan Ahmad ɗin ya koma karshe. An haife ni a unguwar 'Yan awaki da ke cikin...
Tsokacin A Kan Littafin Garina Abin Alfaharina
“Garina Abin Alfaharina.” Littafi ne da ya zamo tamkar madubin da ke haskaka zuciyar al’umma, domin a cikinsa an ɗaura labarin a kan gaskiya,...
Asalin Kafuwar Jihar Katsina
Ga abinda yazo daga littafin tarihin Katsina
(Kitabu Taarikh Ummaratu Hazihil Qaryatu Al-mashhuratu bi- Katsina min binaaiha ila yaumina haza”
Da sunan Allah Mai Rahama Mai ...
Waƙa Mai Taken Jakadan Allah
Allahu ba ni dubun basira mayyawa,
In yi baitukan bege ga ɗan Adanani
Ga munasaba ta watan Rabi’ul Lawwali,
Wata na samun Sayyidul...
Waƙa Ta 2 Ga Farfesa Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya
1.
A yau mun taru cikin alkunya,
Domin girmama gwarzonmu mai dubayya,
Haske ya sake yalwata cikin...
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu’azu Sa’adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya
A yau Arewa ta wayi gari da annuri,
An kunna fitilar da ta daɗe...
Tsokaci A Kan Littafin Salmanu Da Salma
Littafin “Salmanu da Salma” littafi ne na soyayya da aka gina bisa tubalin kimiyya da ilimi. Marubucin ya nuna cewa soyayya ba motsin zuciya...
Ga Tsoro Ga Ban Tsoro
“Ubangiji (Allah) ya halicci mutane, Samuel Colt ya dai-daita su”
- Sammuel Colt (1836)
12/08/2024
SHIMFIƊA
Samuel Colt ya faɗi wancan maganar ce bayan ya ƙirƙiri ƙaramar bindigar...
Yadda Atini Yake (Dysentery)
Idan mutum na fama da atini yakan rasa samun sukuni, sannan a kodayaushe ya kan ji kamar kashi ya matse shi sosai tare da...









