liƙawa: wikihausa
Yadda Zubar Jini Yake Bayan Haihuwa
Mahaifar Mace wato "Uterus" a sanda ta ɗauki ciki babu wani guri a jikin halittar ɗan adam da jini ke kai-komo ba tare da...
Kammalawa Daga Cikin Littafin Ka San Kanka
Warwara
Duk da na bayyana muhimmancin mutum ya gano kansa, zan iya cewa ba dole sai ka yi hakan ba. Gano kai wani aiki ne...
Yadda Manufar Rayuwarka Take
Manufar Rayuwarka
Wannan kusan zan iya cewa shi ne ma ya kamata ya zo a farko, amma na jinkirta shi ne saboda amsar da ka...
Yadda Za Ka Tambayi Kanka Da Kanka
❖ Wacce Baiwa Kake Da Ita?
Sanin wannan rabe-rabe na mutane zai haska maka kai wanene, daga nan sai ka tambayi kanka, menene ƙarfi na?...
Ya Ake Sanin Kai?
Kamar yadda na sha faɗa a rubuce-rubuce na, mutum haɗin gambiza ne na ƙwayar halittarsa, tarbiyyar da ya samu daga gida, iliminsa, abokanansa, wurin...
Amfanin Sanin Kai
Kafin na yi nisa cikin wannan littafin, yana da kyau na fara kawo kaɗan daga cikin amfanin sanin kai ga kowanne mutum da yake...
Ka Ɗauka Ka Sani
Gabatarwa
Da sunan Allah mai Rahama mai Jin ƙai.
Abin da za ka karanta mai yiwuwa ya iya canja maka rayuwa, yana da kyau ka samu...
Juyin -Juya Hali A Rubuce-rubucen Littattafan Adabi
Duk da cewa maza su suka. fara rubuce tun 1933 Mukhtar (2004). Amma wacce ta fara Rubuta ƙagaggen Labari na Hausa ita ce Hafsatu...
Mijin Marigayiya Babi Na Ƙarshe
EPILOGUE
Bayan shekaru 3. An yi auren Afaf an kai ta gidanta, yaron da ta aura ƙanin abokin Abbanta ne, da kanta ta je ta...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Huɗu
Dole tana ji tana gani ya kafa mata doka idan dai har zai ci abinci to parlor ɗin kasa zai ci. Babu yanda ba...








