Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Uku

0
Kansa a cike yake saboda rashin bacci ga damuwa, don haka yana shiga office ɗin ya rufo ƙofar ya kwanta a kan 3-seater ɗin...

Rubuce-Rubucen Talatu Wada Ahmed A Kan Tarbiyya

0
Gabatarwa A fagen adabin Hausa, musamman na zamani, marubutan mata sun taka muhimmiyar rawa wajen isar da saƙonnin da suka shafi rayuwa, tarbiyya, da matsayin...

Koyar Da Tarbiyya A Cikin Rubuce-rubucen Ado Ahmad Gidan Dabino

0
Gabatarwa Ado Ahmad Gidan Dabino yana daga cikin fitattun marubutan Hausa na zamani, waɗanda suka ba da gudunmawa wajen ilmantarwa da tarbiyyar al'umma ta hanyar...

Koyar Da Tarbiyya A Cikin Littattafan Yusuf M. Adamu

0
Gabatarwa Yusuf M. Adamu yana daga cikin manyan marubutan Hausa na zamani da suka yi fice wajen rubuce-rubucen adabin ilimi, tunani da tarbiyya. Rubuce-rubucensa suna...

Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 3

102.Tatu 103.Talatu 104.Lanti 105.Lantana (102, 103, 104, 105 duk ma'anarsu ɗaya) 106.Tanko (Mati, Mato) 107.Talle 108.Tallafi (alle) 109.Tasallah 110.Tabari 111.Taningo 112.Turai 113.Tambai (namiji/mace) 114.Tambari 115.Uwani 116.Uwale 117. Abambu (115,116,117 ɗaya ne) 128.Goggo 129.Inna 130.Yalwa. Yalwati 131. Yawale ko Mijinywa TSATSON HAIHUWA. 1.Kaka 2.Uba 3.Ɗa 4.Jika 5.Tattaɓa- Kunne 6.Taka-kusheyi 7.Tankaɗen hannu 8.Unhun!!!!! FASIHIN KAITA Karanta Wasu Laƙanin...

Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Biyu

0
Ba a fi sati ɗaya da kwashe kayan Khadeeja ba Naja ta saka Mustapha a gaba sai da ya sake fentin saman aka gyara...

Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Ɗaya

0
Suna daga cikin na farko-farkon dawowa a alhazai. Tun kafin su baro masaukinsu ta gama magana da shi a kan ba za a ɗauko...

Tarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)

0
An haifi Magaji Ahmad Gaya a garin Gaya da ke cikin jihar Kano 17 watan Janairu a sherarar 1974. Ya yi karatun addinin Musulunci...

Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 2

51.Illo (Ilolo, Iro) 52.Ilah 53.Iro 54.Inuwa 55.Jumah, 56. Jummai, 57. Jimmah, 58. Jumale (55, 56, 57, 58 duk ma'anarsu ɗaya) 59.Dela, Delu, Dudu (56, 57, 58, 59 duk ma'anarsu ɗaya) 60.Korau 61. Magaji (korau) 62....

Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya

1.Audi (namiji/mace) 2.Auta (namiji/mace) 3.Abba. Abbati. Abbe 4.Abanbu 5.Aruwa 6.Asabe (Assibi, Gude) 7.Alhaji 8.Azumi 9.Arzika. Arziki 10.Bature 11.Balarabe 12.Balaraba 13.Barau 14.Bawa, 15.Barmo, 16.Bora 17.Barmani 18.Baiwa 19.Bayi (17, 18, 19 duk ma'anarsu ɗaya) 20.Baffa (Abba, Abbati, Babangida) 21.Babangida 22.Baturiya 23. Ci wake 24. Cibau 25. Cindo 26. Ɗanladi 27. Ɗanlami 28. ƊanTani 29. Ɗanjuma 30....