liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Mashe
A yau za mu koyi yadda ake mashe.
Mashe abinci ne mai kama da masa, amma ya fi masar ƙanƙanta; sannan abubuwan da ake amfani...
Yadda Ake Masar Dankalin Turawa
A yau za mu koyi yadda ake masar dankalin Turawa.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Dankalin Turawa
Attarugu
Albasa
Ƙwai
Gishiri da magi
Kori
Yadda Ake Haɗawa
...
Yadda Ake Lemon Ardeb
A yau za mu koyi yadda ake lemon ardeb, da yawan mutane ba su san me ake kira ‘Ardeb’ ba.
Wannan ardeb dai lemo ne...
Yadda Ake Tsiren Nama
A yau za mu koyi yadda ake tsiren nama; Tsiren nama abinci ne mai matuƙar daɗi musamman ma idan aka haɗa shi yadda ya...
Yadda Ake Onion Rings
A yau za mu koyi yadda ake onion rings.
Onion rings abinci ne na maƙwalashe wanda ake yin sa daga albasa yana da matuƙar daɗi...
Yadda Ake Miyar Zogale
A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale.
Zogale na ɗauke ne da sinadaran dake maganin cututtuka fiye da 100, kamar maganin ciwon gyambon...
Yadda Ake Gas Meat
A yau za mu koyi yadda ake gas meat.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Jan nama
Albasa ko lawashi
Markaɗaɗɗiyar gyaɗa
Kori
Thyme
Tattara
Attaruhu
Tumatur...
Yadda Ake Stuffed Meat
A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat.
Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma...
Yadda Ake Bandashe
A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...
Yadda Ake Gurasar tanderun Nasara (OVEN)
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven).
Abubuwan da ake buƙata
Fulawa
Yis
Kantu/riɗi
Sikari
gishiri
Yadda ake haɗawa
A sami fulawa...









