Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Kafar Sadarwa ta WhatsApp: Yadda Ake Amfani Da Kafar Sadarwa ta...

Kafar Sadarwa ta WhatsApp; Sau da yawa mutane na mu'amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san...

Wuraren Da Ake Kiɗan Fiyano (Situdiyo)

0
(Situdiyo) : Shagunan da ake kiɗan fiyano ana kiransu da situdiyo. Gusau (2016:27) ya bayyana situdiyo da cewa: "Ɗaki ne da ake shiryawa wanda ake sarrafa...

Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Tatsuniya : Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta...

Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing (ɗungushen kira) A Waya

Sau da yawa wasu na damuwa matuƙa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu; ba tare da sun san wanda yake musu...

Yadda Ake Duba Katin Ɗan Ƙasa Idan Ya Zama An Kammala...

Katin Ɗan Ƙasa - Yanzu kana ko kina da damar sanin cewar ko katin na dan ƙasa ya zama an kammala domin karɓa. Musamman...

Yadda Ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

Akwai bambanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin...

Yadda Ake Buɗe Modem Ya Yi Aiki Da Kowanne Irin Layi

Modem: Barkan ku da warhaka, 'yan uwa daliban ilimin fasaha, yau na zo muku da sabon bayani a kan yadda ake buɗe modem ya...

MyMTN APP: Yadda Ake Amfani Da MyMTN App Domin Gano Wasu...

Wannan wani masarrafi ne wanda kamfanin sadarwa na MTN ya samar wa abokan hurɗarsa domin aiwatar da wasu ayyuka na musamman, domin daɗa ba...

Falalar Yaɗa Sallama A Cikin Al’umma

0
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; 'Ba za ku shiga aljanna ba sai kun yi imani, kuma ba za ku yi imani ba...

Daga Cikin Addu’o’in Roƙon Ruwa

0
"Allaahummasƙinaa gaisan mugiisan marii'an marii'a, naafi'an gaira dhaarrin, aajilan gaira aajilin". {Ya Allah! Ka shayar da mu ruwan sama mai yaye tsanani, mai daɗi, mai...