Yadda Ake Duba Katin Ɗan Ƙasa Idan Ya Zama An Kammala Shi

0
464

Katin Ɗan Ƙasa – Yanzu kana ko kina da damar sanin cewar ko katin na dan ƙasa ya zama an kammala domin karɓa.

Musamman waɗanda suka daɗe da yin katin ta hanyar bin waɗansu matakai.

Ga matakan kamar haka:

1. Ziyarci inda ka yi rijista domin tabbatarwa
2. Ziyarci shafin http://touch.nimc.gov.ng

Sai ka cike guraben da aka samar da bayanan da aka buƙata. Kamar sunanka da sunan mahaifi, sannan akwai wurin sanya wata lamba da ake kira da tracking ID, wato lambar bin diddigi sai a danna madannin check.

Muna fatan waɗannan matakan za su gamsar da kai wajen duba katin ɗan ƙasa naku.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing A Waya danna nan.

labarin da ya wuceYadda Ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)
Labarin na GabaYadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing (ɗungushen kira) A Waya
Engr. Suleiman Musa Abdullahi
Dalibi daga Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria Wanda na karancin bangaren addinin musulunci da koyar dashi a matakin farko, sannan na canja zuwa ga karatun fasahar sadarwar zamani Inda na halarci kasashe daban-daban India,Ghana, Africa ta kudu da Uganda domin samun horo da ha66aka karewa ta a bangarororin fasahar sadarwar da dangogin ta, ciki harda bada tsaro ga bayanai da binciken kwafkwaf da Na'ura domin bincikar masu laifi don samun hujjar gabatarwa a gaban kotu.