Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda Ake Miyar Kayan Ciki

0
Miyar kayan ciki wadda aka fi sani da pepper soup; Wannan miya ana haɗa ta ne da kayan ciki kamar su hanji, hanta da...

Yadda Ake Kufta

0
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kufta su ne: Niƙaƙƙen nama Abin ɗanɗano Tafarnuwa Shammar Masoro  Gishiri Kayan Aiki Murhu/Risho/Gas Kasko Mazubi (mai tsafta) Cokali Abin daka Yadda Ake Haɗawa Za a niƙa nama dai-dai yadda...

Yadda Ake Kebab (V.I.P SOUP)

0
Kebab wani abinci ne da ake haɗa shi da nama, tare tumatir da dai sauransu. Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kebab su...

Fara Jinin Haila Da Bayanin Siffofinsa

0
Yaushe mata suka fara jinin haila? Farkon fara jinin haila ya kasance ne a kan Hauwa'u matar Annabi Adamu, amincin Allah ya tabbata a gare...

Jinin Haila Da Jinin Biƙi

0
Darasi Na Farko Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace, Jini Nawa Ne Yake Fita Daga...

Shin Me Ake Iya Yi Da Komfiyuta?

1
Mutane da dama suna amfani da Komfiyuta wurin samun sauƙin aikinsu na yau da kullum. Misali idan muka duba; mutum zai iya ɗauko aiki...

Yadda Ake Activating Windows 10 Da Batch File (CMD)

Idan ka yi amfani da wannan hanya ba tare da ɓata lokaci ba za ka ba wa windows 10 ɗinka damar yin aiki sosai....

Mece Ce Kwamfuta?

0
Kwamfuta - Kwamfuta wata na'urar wutar lantarki ce ; wacce take yin aiki a sakamakon waɗansu umarni da aka ajiye a cikin ɗakin...

Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani Dangane Da Twitter

Twitter: Shi wannan shafin sadarwar mai suna Twitter na ɗaya daga cikin shafukan tattaunawa da muhawara, kamar yadda sauran shafukan suke, haka kuma, Twitter...

Yadda Za Ka Yi Amfani Da Keyboard Ɗinka A Matsayin Mouse

Sau da yawa wasu sukan samu matsala da manunin kwamfutarnsu, wato "mouse" To daga lokacin da mouse ɗinka ya daina, a lokacin da za ka...