liƙawa: Nama
Yadda Ake Ƙosan Dankali Mai Haɗe Da Nama
Dankali
Nama
Kwai
Attaruhu
Albasa
Maggi
Gishiri
Man gyaɗa
Fulawa ko garin busashen buredi
*YADDA AKE HAƊAWA*
Da farko ki wanke nama ki zuba a...
Yadda Ake Tsiren Nama
A yau za mu koyi yadda ake tsiren nama; Tsiren nama abinci ne mai matuƙar daɗi musamman ma idan aka haɗa shi yadda ya...
Yadda Ake Gas Meat
A yau za mu koyi yadda ake gas meat.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Jan nama
Albasa ko lawashi
Markaɗaɗɗiyar gyaɗa
Kori
Thyme
Tattara
Attaruhu
Tumatur...
Yadda Ake Stuffed Meat
A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat.
Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma...
Yadda Ake Bandashe
A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...
Yadda Ake Dambun Nama
Dambun nama nau'in sarrafa nama da ake yi a Arewacin Nijeriya. Ana iya yin dambun nama da kalolin nama kamarsu: naman rago, naman akuya...
Yadda Ake Spicy Meat
A yau za mu koyi yadda ake spicy meat. Spicy meat abin ci ne da ake yin yinsa da nama.
Abubuwan da ake buƙata:
Nama
...
Yadda Ake Dambun Nama
A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin...
Yadda Ake Egg Muffin
Egg muffins abinci ne da ake yin sa daga ƙwai; ƙwai na da matuƙar amfani. Egg muffin yana da daɗi a karin kumallo ko...
Yadda Ake Kebab Sabon Salo A Sauƙaƙe.
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kebab sabon salo a sauƙaƙe. Tare da ni Hafsat Shehu.
Abubuwan...









