liƙawa: miya
Yadda Ake Miyar Kayan Ciki
Miyar kayan ciki wadda aka fi sani da pepper soup; Wannan miya ana haɗa ta ne da kayan ciki kamar su hanji, hanta da...
Yadda Ake Miyar Karkashi Da Kuɓewa
A yau za mu koyi Yadda Ake Miyar Karkashi Da Kubewa
Miyar karkashi da kuɓewa na da matukar daɗi da kuma amfani a jikin ɗan...
Yadda Ake Miyar Kuka
Ganyen kuka wanda da ita ake miyar kuka, na da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. Tana ɗauke da sinadarai da dama, waɗanda suka...
Yadda Ake Miyar Ƙoda
A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da...
Yadda Ake Miyar Alaiyahu Domin Ƙarin Lafiya
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girken WikiHausa. A yau za mu koyar da yadda ake miyar alaiyahu, kuma wannan miyar, za ki...
Yadda Ake Onion Sauce
Abubuwan haɗawa
Albasa
Koren tattasai
Taruhu
Tattasai
Kayan ƙamshi
Maggi
Kwakwamba (cucumber)
Butter ko man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
Ki ɗauko albasa ki gyara, ki...
Yadda Ake Miyar Agushi
A yau zamu koyi yadda ake miyar agushi
Abubuwan da ake buƙata
Tumatir
Attaruhu
Tattasai
Albasa
Kayan ɗanɗano
Kayan ƙamshi
Nama
Agushi
Yadda ake haɗawa
Da...
Yadda Ake Dashishi
Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma...







