liƙawa: ilimin addini
A Ina Aka Haifi Manzon Allah (S.A.W)?
An haifi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama a:
1.Ɓangaren banu Hashim a
Makkah.
Domin sannin Alkunyar Manzon Allah danna koren rubutun nan
Shekarar Da Aka Haifi Annabi (S.W.A)
Shekarar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wasallam ta miladiya ita ce:
Shekarar Giwaye, 571AD
Domin karanta Alkunyar Manzon Allah Al Kunyar...
Alkunyar Da Ake Wa Manzon Allah (S.A.W)
Manzonmu Sallallahu Alaihi Wasallama yana da alkunyar da ake masa, wadda duk duniya ba wanda ake wa wannan alkunyar, alkunyar kuwa ita ce:
Abul...
Sunayen ‘Ya’yan Manzon Allah (S. A. W)
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Manzon Allah Sallahu alaihi wa Sallam wanda ya haifa maza da mata, da kuma ɗan taƙaitaccen bayani a kansu....
Mutane Biyar Da Suka Yi kama Da Manzon Allah (S.A.W)
Waɗannan su ne mutane biyar da suka yi kama da Manzon Allah Sallahu Alaihi wasallam, Allah ka azurta mu da ganin shi. Allah ya...
Sahabban Da Suka Fi Kowa Rawaito Hadisai
Waɗannan sahabban su suka fi kowa rawaito hadisan Manzon Allah Sallahau Alaihi wasallam. Allah ya ƙara yarda da su.
1. ABU HURAIRA (R.A) ya rawaito
hadisai...
Yadda Za A Ci Jarrabawar Bala’in Da Ya Tsananta A Cikin...
A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da...
Mene Ne Amfanin Zumunci?
Sadar da zuminci,shi ne ziyarar 'yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar...
Mahangar Siyasa A Musulunce
Mahangar Musulunci a kan tsarin daula da siyasa a zamanance
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban...
Yadda Za Mu Sabar Wa Kanmu Yawan Tuba
Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah.
Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun...