liƙawa: ilimin addini
Shin Dole Ne A Yi Shafa’i Kafin Wutiri?
Malikiyya da Salafi'iyya sun tafi a kan cewa, dole sai an haɗa wutiri da shafa'i, amma Hambaliyya da wani ɓangare na shafi'iyya suna ganin...
Yadda Ake Yin Sallar Wutiri.
Hadisai da dama sun zo kan bayanin siffofin wutiri kamar haka:
1- Wutri da Raka'a Ɗaya:
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Sallar dare raka'a...
Falalar Wutiri.
1- Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:
"Haƙika Allah Ta'ala ya ƙara muku wata sallah, ita ce sallar wutiri; ku sallace ta tsakanin sallar...
Nafiloli Waɗanda Ba Ratibai Ba.
Su ne nafilolin da ba a haɗe suke da sallolin farilla biyar ba:
1- Wutri: Salla ce mai muhimmanci, lokacin ta yana farawa daga sallar...
Raka’a Biyu Kafin Magariba
Ana so ga wanda ya ga dama ya sallaci raka'a biyu kafin sallar Magariba saboda Hadisin Abdullah Ibn Mugaffal (R.A) haƙika Manzon Allah (Sallallahu...
Falalar Raka’ Atil Fajr.
Raka'atul Fajri su ne raka'o'i biyu da ake yi kafin Sallar Asuba. Ana taƙaita su wato ba a tsawaita karatunsu da ruku'insu da sujjadarsu,...
Ratiban Nafiloli
Waɗannan nafiloli sune waɗanda ake yin su kafin ko bayan sallolin farilla; raka'o'insu goma ne ko sha biyu; ga yadda tsarin su yake :Raka'a...
Nafilolin Sallah.
Nafilolin Sallah sun kasu gida biyu:
1- Nafiloli sakakku: Waɗannan su ne nafilolin da ba a ƙayyade adadin raka'o'in su ko lokacinsu ba.. Irin waɗannan...
Fa’idojin Da Sallar Nafila Ta Ƙunsa
1- Samun ɗaukaka da daraja a Aljanna.
2- Samun ƙauna da kulawa daga Allah Ta'ala.
3- Nafila tana cike giɓi da kan faru a cikin farilla.
4-...
Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya faɗa a cikin Hadisin da ya ruwaito daga Allah Tabaraka wata'ala (Hadisi ƙudsi) ya ce:
Allah Tabaraka wata'ala...








