Fa’idojin Da Sallar Nafila Ta Ƙunsa

0
761

1- Samun ɗaukaka da daraja a Aljanna.
2- Samun ƙauna da kulawa daga Allah Ta’ala.
3- Nafila tana cike giɓi da kan faru a cikin farilla.
4- Bayan farillai, ba abin da Allah ya fi so kamar Nafiloli.

Domin karanta cikakken bayani a kan Nafilolin Sallah danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceIngantattun Nafiloli Da Falalarsu
Labarin na GabaNafilolin Sallah.