Falalar Wutiri.

0
488

1- Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:

“Haƙika Allah Ta’ala ya ƙara muku wata sallah, ita ce sallar wutiri; ku sallace ta tsakanin sallar Isha da fitowar alfijir”. (Ahmad 6/397).

2- Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: “Wanda ba ya yin wutiri ba ya daga cikinmu”.(Ahmad 2/433/ Hadisin Da’ if).

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Yin Wutiri danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafashi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceNafiloli Waɗanda Ba Ratibai Ba.
Labarin na GabaYadda Ake Yin Sallar Wutiri.