Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Idan Al’Ada Ta Ɗauke, Kuma Banyi Wanka Ba, Har Alfijir Ya...

0
Amsa: Macen da ta gama al'ada, da wacce ta haihu, jinin ya ɗauke, duk hukuncin su ɗaya daa mai janaba; babu komai idan alfijir...

Idan Alfijir Ya Fito, Kuma Da Janaba A Jikina Cikin Ramadan,...

0
Amsa: Babu abin da ya haɗa azuminka da janaba, azuminka yana nan daram. Hujja: (fatawar Al-imamun Nawawi, Majmu'ul Fatawa war Rasa'ili Mujalladi na 17). Domin karanta...

Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko...

0
Amsa: Mai ciki da mai shayarwa, malaman da suka ɗauke su a matsayin marasa lafiya na ɗan lokaci sunce; "Zata rama bayan sallah". Kamar...

Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?

0
Amsa: Shari'ah tace,"Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta". Hujja: "Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah". Suratul...

Idan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki...

0
Amsa: Likita ne kaɗai zai iya bashi amsar wannan tambayar, ta halaccin yin azumi ga wanda ke cikin irin wannan jinyar, ko haramcin hakan,...

Duk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu...

0
Hujja: "Ga waɗanda baza su iya azumi ba, sai su ciyar da miskinai". Suratul Baqara aya 184. Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana...

Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A...

0
Hujja: "Ga waɗanda zasu iya azumin amma da kyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai". Suratul Baqara aya 184. Domin karanta cikakken bayani akan...

Idan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na...

0
Amsa: Idan dogowar jinya ce, wacce take ɗaukar shekaru bata warke ba, ciyarwa zaiyi. Hujja: "Ga waɗanda zasu iya azumin, amma da ƙyar, sai su...

Idan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin?

0
Amsa: Za ka ci bashi, sannan ka rama idan ka warke bayan sallah. Hujja: "Waɗanda suke fama da rashin lafiya ko suke kan hanyar tafiya,...

Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?

0
Amsa: Ya hallata mutum ya ajiye azumi saboda rashin lafiya da yake fama da ita, amma kuma rashin lafiya ta kasu gida 3; akwai...