Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai...

0
Amsa: Saukar Alƙur'ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya...

Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda?

0
Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur'ani cikin yini guda. Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur'ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin...

Shin Menene Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku?

0
Amsa: Mustahabbi ne saukar karatun Alƙur'ani cikin kwanaki uku. Domin karanta cikakken bayani akan Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur'ani Cikin Yini Guda? dannan nan. Domin...

Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?

0
Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur'ani cikin watan Ramadan tare da Mala'ika Jibrilu. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun...

Yaƙe-yaƙen Annabi S.A.W A Watan Ramadan?

0
Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Shugaban Halitta Yana Karatun...

Sau Nawa Annabi S.A.W Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya...

0
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu. Domin karanta cikakken bayani a kan Waɗanne Yaƙe-Yaƙe Ne...

Shekara Nawa Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?

0
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ne na tsahon shekara tara. Domin karanta cikakken bayani a kan A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya...

A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?

1
Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha'aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha'aban...

Shin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta...

0
Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta. Domin karanta cikakken bayani a kan A...

Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana...

0
Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh...