liƙawa: ilimi
Yadda Illolin Wasu Daga Kayan Ado Da Na Kwalliya Suke
Abu ne mai kyau mu zayyana kaɗan daga wasu kayan kwalliya na tufafi da shafawa da sauransu, waɗanda za su iya zama illa ga...
Yadda Za Mu Yi Koyi Da Annabi (S.A.W) A Dukkanin Tsare-tsaren...
Duk wanda ya ce shi musulmi ne, to lallai ne abin koyinsa ya zamo Manzon Allah (S.A.W), a dukkanin tsare-tsare na rayuwarsa.
Misali: Tsarin...
Maganin Damuwa
MAGANIN DAMUWA
Wani bincike da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta gudanar a farkon wannan shekarar 2020, ya tabbatar da cewa kimanin mutane miliyan 264...
Dimokiraɗiyya Da Jamhuriya ta huɗu (1999 – Zuwa Yanzu)
A ranar 29 ga Mayu, 1999, Abdussalam Abubakar ya miƙa mulki ga wanda ya ci zaɓen shugaban ƙasa na 1999, tsohon shugaban mulkin soji...
Mulkin Farar Hula Da Jamhuriya Ta Biyu
A shekara ta 1977, an zaɓi majalisun dokoki don tsara sabon kundin tsarin mulki, wanda aka buga a ranar 21 ga Satumba, 1978, lokacin...
Mulkin Soja Da Yaƙin Basasa A Nijeriya (1966-1979)
Mulkin Soja Da Yakin Basasa (1966-1979)
Rashin jituwa da rikice-rikice na zaɓe da tsarin siyasa ya faru, a cikin 1966, ƙungiyoyin soja na baya-baya. Juyin...
‘Yancin Kai Da Jamhuriya Ta Farko A Nijeriya (1960-1966)
Nijeriya ta samu 'yanci daga ƙasar Ingila a ranar 1 ga Oktoba 1960, a matsayin Tarayyar Nijeriya, yayin da ta rike sarautar Ingila, Elizabeth...
Yadda Ake Gyara Farcen Turaren Wuta
YADDA AKE GYARA FARCEN TURAREN WUTA
Farce ɗaya ne daga cikin kayan haɗi ne da ake amfani da shi wajen haɗa turaren wuta da humra...
Zamanin Mulkin Mallaka (1500-1800) Tarihin Nijeriya kashi Na Biyu(2)
Tarihin Nijeriya (1500-1818)
A cikin ƙarni na 16, masu binciken Ƙasar Portugal su ne mutanen farko na Turawa da suka fara kasuwanci kai tsaye, tare...
Tarihin Nijeriya Kashi Na Ɗaya(1)
Tarayyar Nijeriya, ƙasa ce mai 'yanci, wacce take a Yammacin Afirka dake iyaka da Nijar a arewa, Chadi a arewa maso gabas, Kamaru a...



