liƙawa: Abinci
Yadda Ake Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza
A yau za mu koyi yadda ake farfesun dankalin Turawa da kaza.
Abubuwan da ake buƙata
Kaza
Dankalin Turawa
Karas
Curry
Maggi,
Thyme
Tattasai
Tumatur
Yadda...
Yadda Ake Yin Crepes Da Vegetable
A yau za mu koyi yadda ake crepes da vegetable. Crepes da vegetable abin ci ne da yake da matuƙar daɗi a wajen karin...
Yadda Ake Pancake
A yau za mu koyi yadda ake Pancake
Abubuwan da ake buƙata
flour kofi ɗaya
•Sugar cokali 2
•Baking powder babban 1
•Ƙwai ɗaya
•Madara ta ruwa ɗaya (ko ta...
Yadda Ake Dambun Nama
A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin...
Yadda Ake Egg Muffin
Egg muffins abinci ne da ake yin sa daga ƙwai; ƙwai na da matuƙar amfani. Egg muffin yana da daɗi a karin kumallo ko...
Yadda Ake Potato Balls
Potato Balls abinci ne wanda a Hausance ake kiran sa da Ƙwallon dankali, wanda ake yin sa da dankalin Turawa. Yana da matuƙar daɗi...
Yadda Ake Cabbage Sauce
Cabbage sauce miya ce wadda ake yinta da kabeji da jajjagen kayan miya, tana da daɗi da lafiya a jiki musamman ma idan aka...
Yadda Ake Moi-Moi Na Musamman
Moi moi wadda muka fi sani da alala a Hausance ana yinta ne daga wake, alala ta kasance ɗaya daga cikin abincin gargajiya na...
Yadda Ake Pizza
Pizza abin maƙwalashe ne da ake yin sa da fulawa da wasu abubuwa na amfanin yau da kullum. Ana cin shi da shayi ko...
Yadda Ake Mini Pizza
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare,...









