liƙawa: Abinci
Yadda Ake Zoɓo A Cikin Sauƙi Sabon Salo
Abubuwan da ake buƙata
1. Zoɓo
2. Kanunfari
3. kimba
4. Masoro
5. Lemon grass
6. Sugar
7. Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Da farko za ki wanke zoɓonki ki sa a tukunya,...
Yadda Ake Ƙosai Mai Laushi
Abubuwan da ake buƙata
Wake
Albasa
Tattasai
Attarugu
Gishiri
Kayan ɗanɗano
Ƙwai
Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu...
Yadda Ake Kunun Alkama A Sauƙake
Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama.
Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da...
Yadda Ake Rainbow Cake Doughnut Sabon Salo
Barkan mu da sake kasance a fanin girke-girkenmu na WikiHausa. A yau za mu koyi yadda cake mai kala uku.
Abubuwan da ake buƙata;...
Yadda Ake Shinkafa Da Miyar Attaruhu
Shinkafa Da Miyar Attaruhu: Shinkafa da miyar attaruhu abinci ne da aka fi yawan cin sa da rana; musamman saboda gina jiki da kuma...
Yadda Ake Scotch Egg
Scotch egg abinci ne da ake yin sa daga ƙwai, yana da daɗin ci ga sauƙi wajen haɗawa, ƙwai na ɗaya daga cikin abincin...
Yadda Ake Dashishi
Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma...
Yadda Ake Soyayyen Dankalin Hausa Da Miyar Ƙwai
Dankali na da matuƙar amfani a jikin ɗan Adam kuma ya kasance an haɗa shi da ƙwai, zai yi daɗi wajen ci, ga matuƙar...
Yadda Ake Tsaba Da Wake
Abubuwan Buƙata
Gero
Wake
Kuli
Maggi
Gishiri
Citta
Kanunfari
Barkono
Cucumber
Tomato
Albasa
Cabbage
Man gyaɗa
Yadda Ake Haɗawa:
Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wanke shi, ki rege shi, da koko saboda tsakuwa...
Yadda Ake Burabusko
Burabusko: Burabusko abincin gargajiya ne, wanda ya samo asali daga Barebari; wanda ake yin shi da gero.
Gero na ƙunshe da sinadiran calcium, copper, iron,...









