Shin Zan Iya Shaƙar Maganin Shaƙa Na Masu Asma Idan Na Ɗauki Azumi Sakamakon Ciwon Asma?

0
236

Amsa: Idan mutum yana fama da ciwon asma, ya hallata ya shaƙi maganin na masu asma, a lokacin da yake azumi.

Hujja: Fatawa Shaikh Usaimin.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Nayi Kaki, Sai Naga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta, Yaya Azumina? dannan nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceFalalar Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita
Labarin na GabaIdan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Nayi Kaki, Sai Naga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumina?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.