Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin?

0
283

Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da abinci amadadin ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan.

Hujja: (Fatawar Sufyanus Sauri da Hassan, littafi: Acrruhu).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa Tana Al’ada, Sai Bayan Rana Tayi Zawali, Har Azahar Tayi, Sai Al’adar Ta Ɗauke, Tayi Wankan Tsarki, Shin Ya Halatta Suyi Mu’malar Aure Da Rana? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Al’Ada Ta Ɗauke, Kuma Banyi Wanka Ba, Har Alfijir Ya Fito, Shin Yaya Azumina Zai Yiwu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMutum Zai Iya Ramawa Iyayensa Azumin Ramadan?
Labarin na GabaIdan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa Tana Al’ada, Sai Bayan Rana Tayi Zawali, Har Azahar Tayi, Sai Al’adar Ta Ɗauke, Tayi Wankan Tsarki, Shin Ya Halatta Suyi Mu’malar Aure Da Rana?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.