-
wikiHausa wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Rubuce-rubucen Ado Ahmad Gidan Dabino
Gabatarwa Ado Ahmad Gidan Dabino yana daga cikin fitattun marubutan Hausa na zamani, waɗanda suka ba da gudunmawa […] -
wikiHausa wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Rubuce-rubucen Bilkisu Ahmad Funtuwa
Tarbiyyar Addini Funtuwa tana jaddada muhimmancin bin koyarwar addinin Musulunci, musamman ga mata. Misalai: Wa Ya […] -
wikiHausa wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Littattafan Yusuf M. Adamu
Gabatarwa Yusuf M. Adamu yana daga cikin manyan marubutan Hausa na zamani da suka yi fice wajen rubuce-rubucen adabin […] -
wikiHausa wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Tarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)
An haifi Magaji Ahmad Gaya a garin Gaya da ke cikin jihar Kano 17 watan Janairu a sherarar 1974. Ya yi karatun addinin […] -
wikiHausa wrote a new post 5 months, 4 weeks ago
Yanayin Littattafan Ƙagaggun Labarai Da Suke Koyar Da Tarbiyya
Akasari akan sami: a. Koyar da Darussa na Rayuwa Littattafan ƙagaggun labaran sukan koyar da ɗabi’u irin su g […] -
wikiHausa wrote a new post 6 months ago
Samuwar Rubutun Ajami
Bincike ya nuna cewa an fi samun rubuce-rubucen Ajami na zube a cikin hanyar rubutu Magaribi, wato ba a faye samun […] -
wikiHausa wrote a new post 9 months, 2 weeks ago
Zikiri In An Zauna A Wani Majalisi
Ibn Umar ya ce: an kasance an ƙirgawa ga Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) a majalisi kafin ya tashi, yana […] -
wikiHausa wrote a new post 9 months, 2 weeks ago
Zikiri Yayin Shiga Gida
“Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa”. {Da sunan Allah muka […] -
wikiHausa wrote a new post 10 months, 2 weeks ago
Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida
“Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi”. {Da sunan Allah (nake fita), na […] -
wikiHausa wrote a new post 10 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, ‘Allah, ba ka ba ni […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Hukuncin Tsotsar Al'aura A Musulunci
Hukuncin tsotsar farji (cunnilingus) ko azzakari (fellatio) a Musulunci ya kasance cikin lamuran da malamai suka yi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Saduwar Aure A Musulunci
Yadda ake saduwa da mace (jima’i) cikin halal ya danganta da matakin aure da tsafta, kuma yana da kyau a yi da n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 2 months ago
Yadda Ake Yin Umara (Umrah) Dalla-dalla
Umrah ibada ce mai matuƙar daraja a Musulunci, wadda ake yin ta a Masallacin Harami a Makka. Ana iya yin Umrah a […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yadda Za Ka Haddace Al-ƙur'ani Cikin Sauƙi Daki-Daki
Step 1 – Karanta shafin da za ka haddace gaba ɗaya tare da lura da hukunce hukuncen tajweed. Step 2 -Karanta ayar […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Tafiya
“Allaahu akbar”. {Allah ne Mafi girma}. Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi {wato mu […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Addu'ar Da Ake Ma Wanda Ya Sanya Sabuwar Tufa
“Tublii wa yukhliful laahu ta’ala”. {Allah ya sa ka mayar da ita tsumma, kuma Allah Maɗaukaki ya mayar maka da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Yadda Ake Addu'ar Tafiya Zuwa Masallaci
“Allahumma ja’al ,fii ƙalbii nuuran, wafii lisaanii nuuran, wafii sam’ii nuuran, wafii basarii nuuran, wamin fauƙii n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Addu'ar Shiga Masallaci
“A’uzu bil-laahi aziimi, wabi wajhihil kariimi, wa sulɗaanihil ƙadiimi, minas-shaiɗaanir rajiimi. Bismil-laahi, wa […] - Load More
Gida wikiHausa