Zikiri Yayin Shiga Gida

0
127

“Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa”.

{Da sunan Allah muka shiga, kuma da sunansa muka fita, kuma ga Allah kaɗai, Ubangijinmu, muka dogara}.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Addu’ar Tafiya Zuwa Masallaci danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Tafiya Sujudah danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMusa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa
Labarin na GabaYadda Falalar Suratul Falaƙi Da Nasi Take
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.