-
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Fansar Hawayen Kakana
15/5/2025. ADADIN KALMOMI:2876 Gidan mu na gado yana tsakiyar badalar garin mu, shahararru ne a sanaʼar sarrafa fata […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Wata Sabuwa
Taƙaitaccen labari ne duba da yanayin rayuwa da ake ciki don yin hannunka mai sanda ga alʼumma daga taskar uwar m […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Matarsa Ƙoƙi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Koƙi matar Gizo ta fito fili ta matsa masa a kan zancen gona da amfanin yin noma. […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Zomo Da Damo
Ga ta nan, ga ta nanku. Zomo da Damo suka yi abota, kowa na zuwa gidan abokinsa ya yini ko su yi hira. Rannan Zomo ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Ayar Allah
Shara nake a babban tsakar gidan mu. Mijina ne ƙarami aikina kenan safe da yamma, ban aune ba na tsinkayi Uwani a […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months ago
Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu
Ga ta nan, gata nanku. Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namij […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months ago
Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kishiyoyi Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wasu kishiyoyi biyu masu zaman lafiya a tsakaninsu a wani gari. Ba su taɓa ɓata wa j […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Na-Goma
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da ‘ya’ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya je […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniya Mai Taken Wani Sarki Da Matansa
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Sarki ne mai mata uku, amma Allah bai taɓa ba shi haihuwa ba. Ana nan, ana nan wata […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Ƙawancen Kyanwa Da Bera
Ga ta nan, ga ta nanku. Kyanwa da Bera dai ne suka yi ƙawance, suka kuma yi shawarar cewa ya kamata su tara kayan […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kaza Da Muzuru
Ga ta nan ga ta nan ku. Kaza ce dai ta ce ba ta son kowa a cikin duk ‘yan uwanta zakaru masu nemanta. Ta dage ita […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kura Da Zomanya
Ga ta nan, ga ta nanku. A can cikin wani ƙungurmin daji akwai wata Zomanya mai ciki, wadda gidanta yake kusa da na […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Mace Mai Ciki
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata mata mai juna biyu ta je ɗibar ruwa a bakin rafi. Bayan ta cika tulunta da […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Cilakowa Da Kodokodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu tsuntsaye biyu a wani baƙin daji da ke ƙasashen Gabas. Ɗaya sunanta Cilakowa, ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Daskin Dariɗi
Ga ta nan ga ta nan ku. Da gero da dawa da maiwa da duk dai kayan abinci haka, su shinkafa, acca, iburu, alkama da b […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tatsuniya Mai Taken Marainiya
TASKAR TATSUNIYOYI”. Babi Na Daya: Marainiya Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya marainiya, watau wadda […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku. Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce sai an samo […] - Load More
Gida wikiHausa