-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 days ago
Yadda Falalar Karanta Ayatul Kursiyyi Ya Ke
An karɓo daga Ubayyu ɗan ka’ab (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Ya baban M […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 days, 1 hour ago
Haramun Ne Mata Su Halarci Husainiyya
A baya kaɗan mun kawo wasiyyar da Imamu Husaini ya yi wa mata a gab da shahadarsa har ila yau a cikin wasiyyar ya […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 week ago
Yadda Falalar Karatun Al-Ƙur'ani Ya Ke
Karatun ƙur’ani ibada ce babba wacce babu sama da ita; musamman in ta haɗu da ikhlasi da lura da ma’anoni da m […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 week ago
Falalar Sadaƙar Mai Ƙaramin Ƙarfi
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: “Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace: “S […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 week ago
Wasiyyar Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu)
An karɓo daga Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu); ya ce da ‘yar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta za […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 week, 4 days ago
Yadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya Ke
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Wanda ya yi s […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 week, 4 days ago
Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar y […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 weeks, 5 days ago
Manufar Makokin Husaini Da 'Yan Shi'a Suke Yi
Baƙin ciki da kururuwa da koke-koke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta’aziyyar wanda yake kaiwa ga zagin magabata da la […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months ago
Nafilolin Aikin Hajji
Kamar yadda aka sani, aikin Hajji rukuni ne na musulunci ga wanda ya ke da iko. Malamai sun yi saɓani dangane […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tarihi Da Falalar Husaini (Radiyallahu Anhu) A Taƙaice
An haifi Husaini (Radiyallahu Anhu) ranar biyar ga watan Sha’aban Shekara ta huɗu da hijira, dai dai da Shekara ta […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 1 week ago
Matsayin Azumin Ashura A Wurin Ahlul Baiti (Radiyallahu Anhuma)
Daga hadisan da suka gabata, za mu fahimci cewa ranar Ashura sananniya ce tun kafin bayyanar Manzon Allah (Sallallahu […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya: 1. Ɗayan n […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Falalar La Ilaha Illallahu
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne w […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Falalar Istigfari
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta’ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa. Istigfari ko tuba ba […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Yadda Falalar Zikiri Ya Ke
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta’ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni’imominsa tare da nutsuwa […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a ci […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda’i (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Wanda ya […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Haƙiƙa duk wanda ya kasancce sanadin aikata alhairi, za a ba shi lada dai-dai da ladan wanda ya aikata wannan aikin b […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 months, 1 week ago
Haƙƙoƙin Mabiya A Kan Shugabanni
Su kuwa mabiya suna da waɗannan haƙƙoƙi a kan Shugabanninsu: 1. Tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi da mut […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Falalar Zama A Madina
An karɓo daga Sa’ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Zaman Madina ya fi al […]
- Load More
Gida Shehu Mansur Dala