Hadisi Na Ɗaya A ƙan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu

0
4

An karɓo daga Jarir ɗan Abdullahi (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Duk wanda ba ya tausayin mutane Allah ba zai tausaya masa ba”.

Bukhari da Muslim da Tirmizi ne suka rawaito shi. Ahmad ma ya rawaito shi ya ƙara da cewa: “Wanda ba ya afuwa Allah ba zai yi masa afuwa ba”.

Domin karanta cikakken bayani a kan Hadisi Na Biyu Akan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu Akan Shugabanci) wanda Shehu Mansur Dala ya wallafa shi domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Salla A Masallacin Haramin Makka Da Madina
Labarin na GabaHadisi Na Biyu A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu