Yadda Falalar Karanta Amanar Rasulu Take

0
34

An karɓo daga abu Mas’ud Albadri (Radiyallahu Anhu) haƙiƙa Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Baƙara a cikin dare sun isar masa” (Bukhari: 3786, muslim 807).

Malamai sun bayyana ma’anar “sun isar masa” da cewa; za su zama garkuwa a gareshi daga dukkan sharri; ko kuma za su tsaya a masa a matsayin ƙiyamul laili”.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi Ta Ke danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Karatun Surah A Cikin Sallah danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceSauya Akalar Kiɗan Gado Zuwa Na Fada Da Na Game-Gari
Labarin na GabaDalilan Mace-macen Aure Daga Bakin Mawaƙan Situdiyo