Amsa: Daren lailatul ƙadari wani dare ne cikin watan Ramadan da ibada acikinsa; tayi daidai da ibadar watanni dubu, wanda yayi daidai da shekara tamanin da uku.
Hujja: “Lailatul ƙadari kairun min alfi shaharin”. Suratul Qadar aya ta 3.
Domin karanta cikakken bayani akan A Wace Ranar Ce Zan Nemi Wannan Dare Na Lailatul Ƙadari? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi? danna nan
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.