Idan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki Mai Zafi, Zai Iya Ɗaukar Azumi?

0
307

Amsa: Likita ne kaɗai zai iya bashi amsar wannan tambayar, ta halaccin yin azumi ga wanda ke cikin irin wannan jinyar, ko haramcin hakan, kuma wajibi ne yabi umarnin likita.

Hujja: “Ga waɗanda baza su iya azumi ba, sai su ciyar da miskinai”.

Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Sharuɗan Wajabcin Azumin Watan Ramadan danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceDuk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu Maganinta A Inda Yake, Kuma Bashi Da Ikon Zuwa Wata Ƙasar Neman Magani, Shima Ciyarwa Zaiyi?
Labarin na GabaShin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.