Idan Mutum Ya Dace Da Daren Lailatul Ƙadari Kuma Ya Gane Cewa Wannan Shi Ne Daren Lailatul Ƙadari, Shin Akwai Wata Addu’a Ta Musamman Ne Da Zaiyi?

0
354

Amsa: Zai yi addu’a ne akan buƙatunsa na duniya da lahira. Ko yayi addu’ar da Ummuna A’isha ta koya daga Shugaban halitta..

Hujja: “Allahumma innaka afuwu tuhibbul afuwa, fa afu anni”.

Sunan marawaici: Ummuna A’isha, Turmuzi, Sunan Nassa’i, Sunan ibn Maajah, Musnadu Ahamad, Ibnu Daqiqul Eidi.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Karya Azumi Da Gangan, Menene Abinda Shari’a Tace Yayi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Dake Karya Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceWacce Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul Ƙadari?
Labarin na GabaIdan Mutum Ya Karya Azumi Da Gangan, Menene Abinda Shari’a Tace Yayi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.