Idan Haƙorina Yana Min Ciwo, Zan Iya Barbaɗa Magani Ko Ɗigawa Akan Haƙorin, Alhali Kuma Na Ɗauki Azumi?

0
254

Amsa: Babu laifi idan mai azumi yana fama da ciwon haƙori wanda bai hana shi ɗaukar azumi ba, ya ɗiga magani, ko ya barbaɗa magani akan haƙorin.

Hujja: (Alfatawa 6338).

Domin karanta cikakken bayani akan Mutum Ne Yake Da Larurar Haƙori, Wanda Jini Yake Fita Daga Haƙorinsa, Wani Lokacin Idan Ya Tofar Da Yawu, Yana Ganin Jini, Kuma Gashi Yana Azumi, Shin Idan Ya Haɗiyi Yawu Da Wannan Jinin, Azuminsa Ya Karye? danna nan

Domin karanta cikakken bayani akan Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.